17 Satumba 2025 - 10:19
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Yara Jarirai Suke Mutuwa A Gaza Sakamakon Kawanya Da Rashin Magunguna Da Kuma Karancin Abinci

Yara kanana jarirai da dama ne suke mutuwa a Gaza sakamakon killace su da rashin magunguna da karancin abinci

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarta cewa: an gano gawarwakin kananan yara Palasdinawa a cikin asibitin Nasser da ke Khan Yunis a zirin Gaza. 'Yan tayi hudu da jarirai uku da ba su kai ba sun mutu a wurin. Rahotanni sun ce an danganta mutuwar jariran ne da rashin abinci mai gina jiki ga mata masu juna biyu, tsoro da kaura daga yaki, da yawan katsewar wutar lantarki, da kuma rashin magunguna da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi.

Your Comment

You are replying to: .
captcha